ILIMI A TAFIN HANUNKA!

Mutanen Arewa, kada a bar ku a baya! Domin fasahar zamani ta dijital (wato digital technology) ita ce za ta taimaka wa al-uma wajen koyar ilimi (daga secondary har zuwa jamia) a duk inda mutum yake. Kuma fashar zamani ita ce makomar aiki da kasuwanci a yanzu! Mun kafa Arewa Digital Academy (ADA) don mu taimaka maku ku amfana daga fasahar digital technology da ake amfani da su cikin waajen koyon ilimi don cin jarabawa irin su WAEC da NECO, da kuma koyon fasaha, da neman aikin company, ko kuma don kuna son ku yi ma kanku aiki (freelancer). Muna yin bayyanin darasin mu cikin harshen Hausa saboda kowa ya fahimta sosai. Ko wane darasi (course) na da certificate - idan anci quizz. Idan dai kuna da waya (mobile) ko computer/laptop, da kuduri, da kuma karfin gwiwa, toh: Ga fili, ga doki!

Join Today!
₦15,000₦3,000
User Avatar SuperAdmin

WAEC-NECO Mathematics (SS1 to SS3)

The SSCE WAEC/NECO Mathematics curriculum from SS1 to SS3 builds a solid foundation in higher education and life application. This course will help students should be able to pass their WAEC/NECO mathematics exams. [Hausa]: Darasin Mathematics ta SSCE WAEC/NECO daga SS1 zuwa SS3 tana gina tushe mai ƙarfi don ci gaba a manyan makarantu da amfani a rayuwa. Wannan kwas zai taimaka wa ɗalibai su samu nasarar wuce jarabawar su ta WAEC/NECO a lissafi.

₦15,000₦3,000
User Avatar SuperAdmin

WAEC-NECO Biology (SS1 to SS3)

The SSCE WAEC/NECO Biology curriculum from SS1 to SS3 provides students with a broad understanding of living organisms and life processes. It covers major topics required to pass this exam with flying colours. [Hausa]: Darasin Biology ta SSCE WAEC/NECO daga SS1 zuwa SS3 tana ba ɗalibai fahimta mai faɗi game da halittu da yadda rayuwa ke gudana. Tana cike da bayyanan da za su fahimtar da dalibai har su ci jarabwar WAEC-NECO.

Ilimin Fashar Zamani na kowa

Darussa na online masu arha da sauqin fahimta

Ku zabi courses da za su amfane ku ta hanyar e-learning

Learn from The Best Teachers

Ku koya abubuwa iri-iri daga shahararren Malamanmu mu masu ilimi sosai

Start Now!

Learn in Your Own Pace

Kowa yana so ya koyi abu a hanyarsa, da saurin sa, kuma hakan yana kawo sakamako mai kyau

Start Now!

Learn From Industry Experts

Malamanmu masu ƙwarewa za su iya taimakawa wajen koyon abubuwa cikin sauri ta hanyoyinsu mafi inganci

Start Now!

Enjoy Learning From Anywhere

Muna farin ciki da baku dama ku koyi ilimi daga ko'ina a qasar Nigeria ko daga koina a fadin duniya

Start Now!
Learn At Your Own Pace

Our Popular Courses

Explore our WAEC/NECO, JAMB, University and Professional courses and select the ones you need. Enrol and start learning with us today, as we explain and simplify things in Hausa Language! Achieve your dreams through our affordable courses!

Enjoy quality learning in Hausa to achieve your WAEC/NECO exams or acquire new valuable skills. You are in charge of your own learning time and your career success. You progress is our pride. Register Free Now!

00

Finished Sessions

00

Enrolled Learners

00

Online Instructors

00

Satisfaction Rate (%)

Sami damar shiga kwasa-kwasai masu amfani nan take

Koyo a bisa saurin ka

Kwasa-kwasan Arewa Digital Academy na iya taimaka maka wajen samun ilimi mai muhimmanci, kuma ga fahimtarka ta kanka da sake gina kwarin gwiwa don samun cigaba da karuwa cikin karatunka ko wajen aikinka! Muna da tabbas cewa koyon ilimi ya kamata ya kasance abin jin daɗi, domin hakan ne kaɗai zai iya kawo cigaba mai ma'ana da alkhairi ga rayuwar mutum!

Start For Free
Koyo a bisa saurin ka
Shape Image
Shape Image
Shape Image
News and Blogs

Sabbin makaloli da labaranmu

Muna bayar da kulawa ta musamman wajen inganta ƙwarewar ɗalibanmu kuma muna jin daɗin raba sabbin bincike da abubuwan da muka koya!

Start For Free
Affordable Certification

Samu Takardar Shaidar Kwas Daga Manhajar Arewa Digital Academy

An tsara farashin kwasa-kwasan ne domin sauƙin samu, don tallafawa ɗalibai da ma'aikata a Arewa da ke son samun (da qarin) iliminsu da zai taimaki rayuwarsu

Get Started Now
Shape Image
Shape Image
Shape Image